Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya  bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.

Radio: RFI Hausa
Kategori: Berita & Politik
  • 270 
    - Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood?
    Sun, 06 Feb 2022
  • 269 
    - Rayuwar mata masu shirya fina-finai a Nollywood a Najeriya
    Sun, 30 Jan 2022
  • 268 
    - Halin da masana'antar Fim ta shiga a makon da ya kare
    Sun, 09 Jan 2022
  • 267 
    - Abinda ya wakana cikin kungiyar MOPAN a baya bayan nan
    Sun, 19 Dec 2021
  • 266 
    - An kamala zaben wakilan kungiyar yan Fim a jihar Kaduna
    Sun, 12 Dec 2021
Tampilkan episode lainnya

Podcast berita & politik lainnya

Podcast berita & politik internasional lainnya