Dandalin Siyasa by RFI Hausa

Dandalin Siyasa

Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.

Radio: RFI Hausa
Kategori: Berita & Politik
 • 147 
  - Dambarwar siyasar dakatar da Onnoghen
  Thu, 31 Jan 2019
 • 146 
  - Nazari kan zaben Gwamnoni a Najeriya
  Thu, 07 Mar 2019
 • 145 
  - Shugaba Buhari ya lashe zaben Najeriya wa'adi na biyu
  Thu, 28 Feb 2019
 • 144 
  - 2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya
  Wed, 13 Feb 2019
 • 143 
  - Yadda Siyasa ke gudana a Jihar Kano gabanin zaben shugaban kasa
  Fri, 08 Feb 2019
Tampilkan episode lainnya

Podcast berita & politik lainnya

Podcast berita & politik internasional lainnya