Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Radio: RFI Hausa
Kategori: Edukasi
 • 347 
  - Gudunmowar ilimin sararin samaniya ga ci gaban duniya
  Tue, 12 Sep 2023
 • 346 
  - Yadda dalibai ke gaza cin jarabawa ta komfuta
  Tue, 15 Aug 2023
 • 345 
  - Taron kungiyar malaman jaami'o'in shiyyar arewa maso yammacin Najeriya
  Tue, 01 Aug 2023
 • 344 
  - Hanyoyin da ya kamata a bi wajen yaki da barayin waya a Najeriya
  Tue, 11 Jul 2023
 • 343 
  - Yadda cire tallafin mai a ya shafi harkar ilimi a Najeriya
  Tue, 27 Jun 2023
Tampilkan episode lainnya

Podcast edukasi lainnya

Podcast edukasi internasional lainnya