Bars

Ilimi Hasken Rayuwa - RFI Hausa

361 - Yadda Dalibai ke bada gudunmawa wajen sarrafa sinadaran da basa gurbata muhalli
Ilimi Hasken Rayuwa
361 - Yadda Dalibai ke bada gudunmawa wajen sarrafa sinadaran da basa gurbata muhalli
Unfavorite

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Playlist

Mais episódios

  • Ilimi Hasken Rayuwa
    361 - Yadda Dalibai ke bada gudunmawa wajen sarrafa sinadaran da basa gurbata muhalli
    Tue, 14 May 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    360 - Yadda matasa ke dukufa wajen amfani da Internet don dogaro da kai
    Tue, 07 May 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    359 - Karuwar masu mallakar takardun kammala karatu na bogi a Najeriya, na barazana ga karewar kwararru
    Tue, 26 Mar 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    358 - An samar da cibiyar sadarwa a jahar Bauchi don saukakawa dalibai wajen bincike
    Tue, 19 Mar 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    357 - Taro kan gudummawar kafafen yada labarai a bangaren tsaro a jami'ar ABU Zaria
    Tue, 05 Mar 2024
    Play
Mostrar mais episódios
Microphone

Mais podcasts de educação

Microphone

Mais podcasts internacionais de educação

Outros podcasts de %(rádios)s